
YAHAYA GADA FX
June 11, 2025 at 11:13 AM
Ku shiga Telegram ɗin ku, sai ku danna akan layukan nan guda uku daga hannun ku na hagu 'Menu', zaku ga wajen 'My Profile' saiku shiga, sai kuje wajen 'gifts', indai ka duba kaga ka samu wannan 'Top Hat' ɗin ko wani unique gifts, zaka iya mini magana ina siya.
A yanzu dai ina siyan Top Hat akan N50,000. Suma gifts kamar kasuwar crypto ne, suna hawa suna sauka, don haka farashi zai iya hawa ko ya sauka. Zaku iya holding idan kuna so zuwa gaba idan sun ƙara daraja ku siyar.
Da yawa daga mutanen mu sun samu kyautar wannan Top Hat ɗin.
