Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
June 8, 2025 at 09:52 PM
Daurah! Daurah!! Daurah!!! Telegram Channel: https://t.me/ZaurenShkabufauzan Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta kwana (5)da za a gabatar kamar haka. 📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕 Za a gabatar da ita a tsawon kwana 5. Daga Ranar Laraba  11- June 2025 zuwa 15th - June 2025 Za a gabatar da ita a masallacin Ubayyu bn Ka'ab dake kan titin UDB road(Titin da ke jikin Sufi Mart) Tarauni, kano. Lokaci: Laraba  8:30am- 12:30pm Alhamis 8:30am- 12:30pm Juma'a 8:30am - 12:00pm Asabar 8: 30am - 2:00pm Lahadi 8: 30am - 2:00 pm Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad Littafin da za a sauke in sha Allah 📙 01)Fiqhul Islamee juzu'i na 3 2) Shuzhurum minaz Zhahab (Nahwu) 3) Nukhbatul Fikar (Musɗalahul Hadeeth) Idan lokaci ya bada haɗin kai za a ƙara da Nazamin Nukhbatul Fikar 4. Qasabus Sukar (Musɗalahul Hadeeth) Kudin littafai : Kudin Rijista   : 1500 Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai. 🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳 Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka: Accnt no. : 8066989773 Bank: opay Acc name: Ammar Isa nuhu Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888 Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin. Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka: 08066989773 09023796362

Comments