Zauren Sheikh Abu Fauzan WhatsApp Channel

Zauren Sheikh Abu Fauzan

132 subscribers

About Zauren Sheikh Abu Fauzan

Domin samun karatuttukan Addini da Rayuwa

Similar Channels

Swipe to see more

Posts

Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
5/27/2025, 11:00:44 PM

Complete Karatun Littafin Ashru Zhil Hijjah: Fadha'il-wazha'if wa Ahkaam. Tare da shk Abu Fauzan Kamil Muhammad 1) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1264 2) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1266 3) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1265 4) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1267 5) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1268 6) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1269 YouTube Channel https://youtube.com/@darulmuhadditheentv6061?feature=shared Telegram Channel https://t.me/ZaurenShkabufauzan WhatsApp Channel https://whatsapp.com/channel/0029VaAfuxPATRSvi4X4732Z Talla: Muna siyar da Laptop kala-kala masu saukin kudi da inganci. Domin kallon hotunansu shiga nan👇 https://wa.me/p/29054123877536762/2349136371888 Ko ka kira DM computers ta 08066989773

Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
6/8/2025, 9:52:42 PM

Daurah! Daurah!! Daurah!!! Telegram Channel: https://t.me/ZaurenShkabufauzan Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta kwana (5)da za a gabatar kamar haka. 📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕 Za a gabatar da ita a tsawon kwana 5. Daga Ranar Laraba  11- June 2025 zuwa 15th - June 2025 Za a gabatar da ita a masallacin Ubayyu bn Ka'ab dake kan titin UDB road(Titin da ke jikin Sufi Mart) Tarauni, kano. Lokaci: Laraba  8:30am- 12:30pm Alhamis 8:30am- 12:30pm Juma'a 8:30am - 12:00pm Asabar 8: 30am - 2:00pm Lahadi 8: 30am - 2:00 pm Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad Littafin da za a sauke in sha Allah 📙 01)Fiqhul Islamee juzu'i na 3 2) Shuzhurum minaz Zhahab (Nahwu) 3) Nukhbatul Fikar (Musɗalahul Hadeeth) Idan lokaci ya bada haɗin kai za a ƙara da Nazamin Nukhbatul Fikar 4. Qasabus Sukar (Musɗalahul Hadeeth) Kudin littafai : Kudin Rijista   : 1500 Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai. 🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳 Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka: Accnt no. : 8066989773 Bank: opay Acc name: Ammar Isa nuhu Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888 Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin. Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka: 08066989773 09023796362

Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
6/8/2025, 9:52:56 PM
Post image
Image
Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
6/9/2025, 5:00:58 PM

Daurah! Daurah!! Daurah!!! Telegram Channel: https://t.me/ZaurenShkabufauzan Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta kwana (5)da za a gabatar kamar haka. 📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕 Za a gabatar da ita a tsawon kwana 5. Daga Ranar Laraba  11- June 2025 zuwa 15th - June 2025 Za a gabatar da ita a masallacin Ubayyu bn Ka'ab dake kan titin UDB road(Titin da ke jikin Sufi Mart) Tarauni, kano. Lokaci: Laraba  8:30am- 12:30pm Alhamis 8:30am- 12:30pm Juma'a 8:30am - 12:00pm Asabar 8: 30am - 2:00pm Lahadi 8: 30am - 2:00 pm Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad Littafin da za a sauke in sha Allah 📙 01)Fiqhul Islamee juzu'i na 3 2) Shuzhurum minaz Zhahab (Nahwu) 3) Nukhbatul Fikar (Musɗalahul Hadeeth) Idan lokaci ya bada haɗin kai za a ƙara da Nazamin Nukhbatul Fikar 4. Qasabus Sukar (Musɗalahul Hadeeth) Kudin littafai : 3000 Kudin Rijista   : 1500 Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai. 🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳 Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka: Accnt no. : 8066989773 Bank: opay Acc name: Ammar Isa nuhu Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888 Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin. Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka: 08066989773 09023796362

Post image
👍 🙏 2
Image
Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
6/10/2025, 4:43:36 AM

Toh Gobe ne dai Daurar in Allah ya kai mu da rai da lafia. Fiqhu + Nahwu + Musɗalahul Hadeeth Me ze hana ka halarta?

🎉 🙏 2
Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
6/10/2025, 8:09:25 PM

Game da Daurah Ta Gobe!!! An tanadi littafai 20. Jimillar kuɗin sun fi dubu ukun da aka rubuta saboda an samu Copy mai kyau sosai,wasu bayin Allah suka cika kuɗin. Don haka idan Copy Ashirin ɗin suka ƙare kuɗin littafan zai haura 3k. So samu duk wanda zai yi ya tura kudin rijista da littafai da wuri. Jimilar kudin zai kama 4500 har na rijista. Ga Opay 8066989773 A tura shedar biya ta wannan layin ta WhatsApp 09136371888

Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
6/11/2025, 7:32:47 PM

Karatun Daurah Rana ta farko Tare da *Shk Abu Fauzan Kamil Muhammad* ⭕️Ayi Subscribe na YouTube Channel domin samun sabbin karatu. https://youtube.com/@darulmuhadditheentv6061?feature=shared *Alfiqhul Islamee juzu'i na 2* 01) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1302 📙 *Nukhbatul Fikar* 01) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1303 📕 *Shuzhuruz Zahab* 01) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1304

Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
6/12/2025, 4:09:48 PM

Karatun Daurah  Rana ta 2 Tare da *Shk Abu Fauzan Kamil Muhammad* ⭕️Ayi Subscribe na YouTube Channel domin samun sabbin karatu. https://youtube.com/@darulmuhadditheentv6061?feature=shared *Alfiqhul Islamee juzu'i na 3* 01) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1302 02) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1306 03) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1307 📙 *Nukhbatul Fikar* 01) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1303 02) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1308 📕 *Shuzhuruz Zahab* 01) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1304 2) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1309

Zauren Sheikh Abu Fauzan
Zauren Sheikh Abu Fauzan
6/13/2025, 5:11:38 PM

Karatun Daurah  Rana ta 3 Tare da *Shk Abu Fauzan Kamil Muhammad* ⭕️Ayi Subscribe na YouTube Channel domin samun sabbin karatu. https://youtube.com/@darulmuhadditheentv6061?feature=shared *Alfiqhul Islamee juzu'i na 3* 01) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1302 02) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1306 03) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1307 04) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1311 05) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1312 📙 *Nukhbatul Fikar(Kammalalle)* 01) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1303 02) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1308 03) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1313 📕 *Shuzhuruz Zahab* 01) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1304 2) https://t.me/ZaurenShkabufauzan/1309

Link copied to clipboard!