Zauren Sheikh Abu Fauzan
                                
                            
                            
                    
                                
                                
                                June 9, 2025 at 05:00 PM
                               
                            
                        
                            Daurah! Daurah!! Daurah!!!
Telegram Channel:
https://t.me/ZaurenShkabufauzan
Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta kwana (5)da za a gabatar kamar haka.
📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕
Za a gabatar da ita a tsawon kwana 5. Daga Ranar Laraba  11- June 2025  zuwa 15th - June 2025
Za a gabatar da ita a masallacin Ubayyu bn Ka'ab dake kan titin UDB road(Titin da ke jikin Sufi Mart) Tarauni, kano. 
Lokaci:
Laraba  8:30am- 12:30pm
Alhamis 8:30am- 12:30pm
Juma'a 8:30am - 12:00pm
Asabar 8: 30am - 2:00pm
Lahadi  8: 30am - 2:00 pm
Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad
Littafin da za a sauke in sha Allah
📙 
01)Fiqhul Islamee juzu'i na 3
2) Shuzhurum minaz Zhahab (Nahwu) 
3) Nukhbatul Fikar (Musɗalahul Hadeeth) 
Idan lokaci ya bada haɗin kai za a ƙara da Nazamin Nukhbatul Fikar
4. Qasabus Sukar (Musɗalahul Hadeeth) 
Kudin littafai
: 3000
Kudin Rijista   : 1500
Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai. 
🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳
Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka:
Accnt no. : 8066989773
Bank: opay
Acc name: Ammar Isa nuhu
Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888
Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin. 
Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka:
08066989773
09023796362
                        
                    
                    
                    
                        
                        
                                    
                                        
                                            👍
                                        
                                    
                                        
                                            🙏
                                        
                                    
                                    
                                        2