
Zauren Sheikh Abu Fauzan
June 10, 2025 at 08:09 PM
Game da Daurah Ta Gobe!!!
An tanadi littafai 20.
Jimillar kuɗin sun fi dubu ukun da aka rubuta saboda an samu Copy mai kyau sosai,wasu bayin Allah suka cika kuɗin.
Don haka idan Copy Ashirin ɗin suka ƙare kuɗin littafan zai haura 3k.
So samu duk wanda zai yi ya tura kudin rijista da littafai da wuri. Jimilar kudin zai kama 4500 har na rijista.
Ga Opay 8066989773
A tura shedar biya ta wannan layin ta WhatsApp
09136371888