PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 2, 2025 at 11:45 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 1 ga watan Yuni, 2025. -------------------------------------- Dalilai biyar da suka sa cututtukan dake kama zuciya ke yaduwa a Najeriya - Kwararren Likita https://shorturl.at/PbAee ------------- Mutum 366 sun mutu a jihohi 24 a dalilin Zazzabin Lassa da Bakon Dauro - NCDC https://shorturl.at/lV7Cv -------------- Hukumomin Saudiyya sun tabbatar da shirin fassara Hulbar Arafah cikin harshen Hausa da Yoruba da Fulfulde https://shorturl.at/uhQAf ------------- Dalilin mai da makarantun kimiya zuwa na fasaha - Gwamnati Tarayya https://shorturl.at/iuKSc ------------- Tinubu na cigaba da alƙawarin cewa zai magance matsalar tsaro wanda ke barazana ga zaman lafiya ta hanyar sake fasalin tsaro. https://shorturl.at/BkFcq -------------- Akalla mutum miliyan 8 na mutuwa duk shekara sanadiyyar busa taba mai sinadarin dandano - WHO https://shorturl.at/Bf8bg --------------- Hajji 2025: Wakilan majalisar dattawa sun isa Saudiyya, sun yaba wa Hukumar NAHCON https://shorturl.at/4GJgB --------------- Gwamnatin Kano ta ayyana Litinin hutu domin alhinin matasa 22 da suka gamu da hadarin mota https://shorturl.at/yds9u -------------- Ambaliyar ruwa a Mokwa: Mutum 151 sun mutu, sama da 3,000 sun rasa matsugunansu – Gwamnatin Neja https://shorturl.at/BV1Kv -------------- RA'AYIN PREMIUM TIMES: Akwai buƙatar Tinubu ya sake fasalin shirin sabunta fatan Ƴan Najeriya https://shorturl.at/25iDY --------------- Falalar Layya da Sharuɗɗanta, Tare Da Imam Bello Mai-Iyali https://shorturl.at/PLSDZ ------------- Amnesty ba ta yi wa Tinubu adalci ba, irin rahoton da ta fitar, bayan nasarorin da gwamnatin ta samu - MURIC https://shorturl.at/8ipbr ------------------------------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL ---------------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv ---------------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ---------------------------- X (TWITTER):  https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 ---------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 1 ga watan Yuni, 2025. -------------------...

Comments