PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 3, 2025 at 11:40 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 3 ga watan Yuni, 2025. -------------------------------------- CIKA SHEKARU BIYU BISA KARAGAR MULKI: Shugaba Tinubu ya zama garnaƙaƙi a siyasar Najeriya Duk da Ƙalubalen da yake fuskanta... https://fb.watch/z_A5IF6Xrw/ ------------- Matsalar Najeriya ba shugabanni ba ne, Mabiya ne matsalar - Amaechi https://shorturl.at/AnXeQ ------------ Gwamnati ta ayyana ranakun 6 da 9 ga Yuni hutun Babban Sallah https://shorturl.at/lagRM ------------- HAJJIN 2025: Saudiyya ta gargaɗi alhazai kan tsananin zafi, ta fitar da matakan kare lafiya https://shorturl.at/khybX ------------- MATSALAR TSARO: Yadda Bam ya yi sanadin mutuwar mutane 9 a wata tashar mota a jihar Borno https://shorturl.at/6UrFO ------------- Ba za mu lamunci cakuɗuwar mata da maza da shigar banza ba a lokacin bukukuwan sallah ba - Al-Mustapha https://shorturl.at/J5vPb ------------- HAJJIN 2025: Sama da alhazan Najeriya 2000 ba za su yi aikin Hajji bana ba - NAHCON https://shorturl.at/onQXw -------------- Dalilai biyar da suka sa cututtukan dake kama zuciya ke yaduwa a Najeriya - Kwararren Likita https://shorturl.at/PbAee ------------- Mutum 366 sun mutu a jihohi 24 a dalilin Zazzabin Lassa da Bakon Dauro - NCDC https://shorturl.at/lV7Cv -------------- Hukumomin Saudiyya sun tabbatar da shirin fassara Hulbar Arafah cikin harshen Hausa da Yoruba da Fulfulde https://shorturl.at/uhQAf ------------- Dalilin mai da makarantun kimiya zuwa na fasaha - Gwamnati Tarayya https://shorturl.at/iuKSc ------------- Tinubu na cigaba da alƙawarin cewa zai magance matsalar tsaro wanda ke barazana ga zaman lafiya ta hanyar sake fasalin tsaro. https://shorturl.at/BkFcq ------------------------------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL ---------------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv ---------------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ---------------------------- X (TWITTER):  https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 ---------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 3 ga watan Yuni, 2025. -------------------...

Comments