PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 4, 2025 at 07:17 PM
Duk da raguna sun cika kasuwannin dabbobi, karancin masu siya ya sa farashinsu na rikitowa kasa, duk da haka babu masu siya " Na kawo raguna 120, har yazu bakwai kacal na siyar gashi jibi take Sallah..." In ji Abdullahi https://snip.ng/cZlBu
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: Duk da raguna sun cika kasuwannin dabbobi, karancin masu siya ya sa fa...

Comments