PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 4, 2025 at 07:18 PM
HAIHUWA A MAKKA: Ba a bin birgewa bane yadda wata Hajiya 'yar Zamfara ta tsallake matakun gwaji a jihar, ta yi wa NAHCON Basaja, ta haihu a Madina, Daga Hafsat Yunus Lalacewar daga mahukunta a jiha ce ko kuma rashin sa ido ne daga hukumar alhazai ta kasa, wato NAHCON. Ya kamata NAHCON ta maida hankali akan irin wannan lamari ta hanyar saka doka da kuma ayyana hukunci mai tsauri ga jihar da ta bari irin haka ya auku da ita, hukuncin da zai zama ishara ga wasu jihohin idan aka same su da aikata irin haka. https://snip.ng/PTjYs
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: HAIHUWA A MAKKA: Ba a bin birgewa bane yadda wata Hajiya 'yar Zamfara ...

Comments