
PREMIUM TIMES HAUSA
June 5, 2025 at 11:38 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA
5 ga watan Yuni, 2025.
--------------------------------------
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (NARD) ta nuna fushinta kan sallar wasu likitoci a Kaduna
https://snip.ng/NrOUL
--------------
KANO: Kotu ta tsare wani ɗan Tiktok mai shigar mata da kalaman batsa a gidan gyaran hali bayan dage zaman shari'a
https://snip.ng/ANXgC
---------------
FALALAR RANAR ARFAH, Tare da Prof. Isah Ali Pantami
https://snip.ng/oiPAp
-------------
HAIHUWA A MAKKA: Ba a bin birgewa ba ne yadda wata Hajiya 'yar Zamfara ta tsallake matakun gwaji a jihar, ta yi wa NAHCON basaja, ta haihu a Madina, Daga Hafsat Yunus
https://snip.ng/PTjYs
----------------
Duk da raguna sun cika kasuwannin dabbobi, amma babu masu siya
https://snip.ng/cZlBu
----------------
LAYYA: Gwamnatin Kano ta gargaɗi al'umma kan kula da lafiyar dabbobin da za su yi layya da su
https://snip.ng/PNlpE
----------------
Matasa ku daina zaman jiran samun aikin gwamnati, ku tashi ku nemi na kanku - NYSC
https://snip.ng/zqZOn
----------------
Wike ya sha alwashin jan zugar yaƙin neman zaɓen Tinubu a 2027, ya yi iƙirarin ba yadda PDP ta iya da shi
https://snip.ng/CvFxv
-----------------
2027: APC ba ta ba Akpabio, Abbas da 'yan majalisun kasa tikitin takara ba - Morka
https://snip.ng/CwzYa
-----------------
Hukumar lafiya ta duniya da gidauniyar TY Ɗanjuma sun kulla yarjejeniyar Dala miliyan 2.26 da nufin bunƙasa lafiya a Najeriya
https://snip.ng/xpJGB
------------------
HAJJIN 2025: Kamfanonin jirage 62 ne suka yi jigilar maniyyata zuwa Saudiyya a cikin SAWU 3,314
https://snip.ng/vJByO
-------------------------------------
Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru:
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL
----------------------------
INSTAGRAM:
https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv
----------------------------
TIKTOK:
https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1
----------------------------
X (TWITTER):
https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09
----------------------------
WHATSAPP CHANNEL:
https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
