
PREMIUM TIMES HAUSA
June 7, 2025 at 03:20 PM
HAJJI 2025: Gobara ta tashi a wani Otel a Sharamansur mai dauke da alhazan Najeriya 480 a Makka
-------------------
"Babban abin da ke gabanmu shi ne kiyaye lafiya da walwalar alhazai," in ji Usman.
"Mun shirya sauya wa alhazan matsuguni kuma za mu ba su dukkan goyon bayan da ake bukata domin rage musu damuwa."
https://snip.ng/BnPQp
