PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 8, 2025 at 11:14 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 8 ga watan Yuni, 2025. -------------------------------------- Yadda ‘Yan ta’adda suka kai tagwayen hare-hare a jihar Borno ranar jajibarin Sallah https://snip.ng/oPwrv ----------------- Dalilin da ya sa yawan suma ya zama ruwan dare a tsakanin yara kanana - Karararriyar Likita https://snip.ng/TVKSc --------------- KANNYWOOD: SHARHIN FIM ƊIN 'DA NA SANI', Daga Habibu Maaruf Abdu https://snip.ng/Zolbj --------------- Gobarar kasuwar waya ta Farm Centre a Kano ta laƙume miliyoyin kuɗi a yayin da ake cigaba da alhini https://snip.ng/ycFzN ---------------- NAHCON za ta fara jigilar alhazai zuwa gida Najeriya daga ranar 13 ga watan Yuni https://snip.ng/VNZRA ------------------ HAJJI 2025: Gobara ta tashi a wani Otel a Sharamansur mai dauke da alhazan Najeriya 480 a Makka https://snip.ng/BnPQp ------------------ GOBARAR MAKKA: Hukumar Alhazai NAHCON, ta samar wa Alhazan da wuta ta babbake Otel ɗinsu sabon Otel awanni ƙadan bayan aukuwar lamarin https://snip.ng/BnPQp ------------------ ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA: Yadda Ismaila ya yi ido huɗu da Ka'aba bayan ya cire rai- Daga Fatima Usara https://snip.ng/VuCkS ---------------- Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (NARD) ta nuna fushinta kan sallar wasu likitoci a Kaduna https://snip.ng/NrOUL -------------- KANO: Kotu ta tsare wani ɗan Tiktok mai shigar mata da kalaman batsa a gidan gyaran hali bayan dage zaman shari'a https://snip.ng/ANXgC --------------- FALALAR RANAR ARFAH, Tare da Prof. Isah Ali Pantami https://snip.ng/oiPAp ------------------------------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL ---------------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv ---------------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ---------------------------- X (TWITTER):  https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 ---------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 8 ga watan Yuni, 2025. -------------------...

Comments