PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 11, 2025 at 11:48 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 11 ga watan Yuni, 2025. ----------------------------------- KWACE KADARA A INGILA: Yadda mai'dakin sanata Katung dake wakiltar Kaduna ta Kudu, ta shiga tsaka mai wuya kan zargin safarar haramtattun kuɗi a Ingila https://snip.ng/kNnIV ---------------- Yadda dakarun Najeriya suka murkushe Ƴan ta'adda masu yawa a jihohin Borno da Zamfara https://snip.ng/lyXpF ---------------- MATSALAR TSARO: Gwamnan Zulum ya ba da tallafin Naira miliyan 100 ga sojojin da suka ji rauni da iyalan waɗanda suka kwanta dama https://snip.ng/vyLKV ----------------- GOBARAR KASUWAR WAYA: Sanata Barau ya yi alƙawarin share wa ‘yan kasuwar hawaye da tallafin Naira miliyan 200 https://snip.ng/WOXLc ------------------ Lokaci mafi wahala a rayuwata shi ne lokacin yaƙin basasar Najeriya - Yakubu Gowon https://snip.ng/JszyY ------------------- Yadda mahara suka faston cocin katolika da wasu mutum 9 a jihar Borno https://snip.ng/wmRDb ------------------ Sabbin dokokin ƙwallon ƙafa da za a ƙaddamar a kakar gasa ta 2025/26 https://snip.ng/aZxcy ------------------ Gwamnati Raɗɗa ya shirya saka ƙafar wando ɗaya da masu mamaye burtalai da filayen kiwo a jihar https://snip.ng/lxSJV ------------------- BIDIYO: An samu karancin masu kawo babbaka a babban sallar bana a Kano - In ji Salisu Mai babbaka https://www.facebook.com/share/v/1ADknwee6H/ -------------------- Shugaban kamfanin BUA ya yaba wa matakan da Tinubu ke ɗauka tare da jan hankalin Ingila da Turai kan zuba jari a Najeriya https://shorturl.at/Gyi4X ---------------------- Ba wanda yake da hujja kan mijina (Abacha) ya saci kuɗin Najeriya, kuma bai soke zaɓen Abiola ba - in ji Maryam Abacha https://shorturl.at/nRn3a ----------------------- Gwamna Aliyu na Sokoto ya gwangwaje Alhazan jihar da naira 400,000 (Riyal 1000) kowannensu goron Sallah a Mina https://shorturl.at/7JXkb ------------------------------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL ---------------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv ---------------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ---------------------------- X (TWITTER):  https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 ---------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 11 ga watan Yuni, 2025. ------------------...

Comments