PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 12, 2025 at 11:48 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 12 ga watan Yuni, 2025. ----------------------------------- APC za ta yi maraba da Wike a duk lokacin da ya yanke shawarar shiga jam’iyyarmu - Tinubu https://snip.ng/upJHT ---------------- RIKICIN MANOMA DA MAKIYAYA: An kashe mutane 18 bayan sabon rikici da ya ɓarke a jihar Filato https://snip.ng/DgwSm ----------------- Masu kiwon kifi 'Tarwada' sun ragargaji ciniki da riba mai yawa a jihar Nasarawa https://snip.ng/xSDJS ------------------ Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta Kano ta yaba wa gidajen taro da wasanni kan kiyaye cakuɗuwar maza da mata a lokacin bikin sallah https://snip.ng/VANmS ----------------- Matawalle ya gargaɗi 'ya APC a Zamfara game da ƙin yin biyayya ga jam'iyyar https://snip.ng/HttfK ---------------- Gwamnan Neja ya ba wa al’ummar Mokwa da suka gamu da ambaliyar ruwa tallafin Naira billiyan 1 https://snip.ng/EPJzo ------------------ In za ka fito fili ka shiga APC ka fito kawai - In ji Matawalle ga gwamnan Zamfara https://snip.ng/VSKOQ ----------------- Gwamnatin Kano ta kafa wani asusun tallafa wa ‘yan kasuwar wayar Farm Centre da suka gamu da ibtila’in gobara https://snip.ng/CESbH ---------------- Shugaba Tinubu ya gaza cika fatan ‘yan Najeriya na samun kyakkyawan shugabanci - Baba-Ahmed https://snip.ng/Foxfq --------------- Majalisar dattawa na shirin yin dokar da za ta sa a dawo rantsar da zaɓaɓɓen shugaban ƙasa a zauren majalisar https://snip.ng/TvjRj ---------------- ZA A YI GYARA: Arewa maso gabashin Najeriya za ta yi fama da rashin wutar lantarki na dan wani lokaci https://snip.ng/oSVEx --------------- KWACE KADARA A INGILA: Yadda mai'dakin sanata Katung dake wakiltar Kaduna ta Kudu, ta shiga tsaka mai wuya kan zargin safarar haramtattun kuɗi a Ingila https://snip.ng/kNnIV ------------------------------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL ---------------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv ---------------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ---------------------------- X (TWITTER):  https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 ---------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 12 ga watan Yuni, 2025. ------------------...

Comments