
PREMIUM TIMES HAUSA
June 13, 2025 at 05:31 AM
ALLAH MAI YIN YADDA YASO: Mutum ɗaya tilo da ya tsira daga hatsarin jirgin saman India, da duka fasinjoji 242 da matuƙa jirgin suka rasu, sai shi ɗaya Allah ya fiddo.
Allah ka yi mana kyakkyawar ƙarshe, Amin.
Premium Times Hausa
