
PREMIUM TIMES HAUSA
June 13, 2025 at 01:18 PM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA
13 ga watan Yuni, 2025.
-----------------------------------
Shugaba Tinubu ya karrama mamallakin jaridar PREMIUM TIMES da ƙarin wasu da lambar girmamawa ta ƙasa
https://snip.ng/saEm
--------------
RANAR DIMOKARADIYYA: Arewa a Komar Yan Ta'adda, Gaba Kura Baya Siyaki, Ahmed Ilallah
https://snip.ng/hEexQ
-------------
Ana zuzuta zaɓen 12 ga Yuni ne, amma ba zaɓen da ya saɓawa tsarin dimokuraɗiyya kamar sa a tarihin Najeriya - in ji Prof. Abba
https://snip.ng/Puwpe
---------------
RANAR DIMOKURAƊIYYA: Tibubu ya karrama Shehu Sani, Marigayi Musa Ƴar'Aduwa da Kudirat Abiola da lambar yabo ta ƙasa
https://snip.ng/rpMkR
---------------
APC za ta yi maraba da Wike a duk lokacin da ya yanke shawarar shiga jam’iyyarmu - Tinubu
https://snip.ng/upJHT
----------------
RIKICIN MANOMA DA MAKIYAYA: An kashe mutane 18 bayan sabon rikici da ya ɓarke a jihar Filato
https://snip.ng/DgwSm
-----------------
Masu kiwon kifi 'Tarwada' sun ragargaji ciniki da riba mai yawa a jihar Nasarawa
https://snip.ng/xSDJS
------------------
Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta Kano ta yaba wa gidajen taro da wasanni kan kiyaye cakuɗuwar maza da mata a lokacin bikin sallah
https://snip.ng/VANmS
-----------------
Matawalle ya gargaɗi 'ya APC a Zamfara game da ƙin yin biyayya ga jam'iyyar
https://snip.ng/HttfK
----------------
Gwamnan Neja ya ba wa al’ummar Mokwa da suka gamu da ambaliyar ruwa tallafin Naira billiyan 1
https://snip.ng/EPJzo
------------------
In za ka fito fili ka shiga APC ka fito kawai - In ji Matawalle ga gwamnan Zamfara
https://snip.ng/VSKOQ
-----------------
Gwamnatin Kano ta kafa wani asusun tallafa wa ‘yan kasuwar wayar Farm Centre da suka gamu da ibtila’in gobara
https://snip.ng/CESbH
-------------------------------------
Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru:
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL
----------------------------
INSTAGRAM:
https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv
----------------------------
TIKTOK:
https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1
----------------------------
X (TWITTER):
https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09
----------------------------
WHATSAPP CHANNEL:
https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
