
BBC News Hausa
June 3, 2025 at 01:41 PM
Ɗan wasan gaba a Crystal Palace da Faransa, Jean-Philippe Mateta mai shekara 27, na cikin 'yan wasan da Manchester United ke zawarci amma tana fuskantar kalubale daga Juventus da AC Milan.
https://www.bbc.com/hausa/live/cj93rryg1n2t?at_campaign=ws_whatsapp
👍
❤️
😮
🇳🇬
😂
🙏
❤
😢
🔥
✌️
61