
BBC News Hausa
June 7, 2025 at 04:18 AM
Manchester United ta yi tayin fan miliyan 60 kan dan wasan Brentford da Kamaru Bryan Mbeumo, mai shekara 25, bayan da aka ki amincewa da tayin farko da ya kai fam miliyan 55.
https://www.bbc.com/hausa/articles/c3wdy4vzyv2o?at_campaign=ws_whatsapp
👍
❤️
🇳🇬
🇵🇸
🐊
14