BBC News Hausa

BBC News Hausa

1.3M subscribers

Verified Channel
BBC News Hausa
BBC News Hausa
June 9, 2025 at 01:19 PM
Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya ta yi kira shugaba Tinubu da manyan muƙarraban gwamnatinsa da su mayar da hankali wajen ganin sun kyautata rayuwar ƴan Najeriya maimakon gangamin yaƙin neman a sake zaɓen Tinubu a 2027, inda a cewar ƙungiyar hakan ya yi wuri. https://www.bbc.com/hausa/live/cjdz442757et?at_campaign=ws_whatsapp
👍 ❤️ 🇳🇬 🙏 🇵🇸 😂 😢 😮 👏 116

Comments