BBC News Hausa

BBC News Hausa

1.3M subscribers

Verified Channel
BBC News Hausa
BBC News Hausa
June 12, 2025 at 09:11 AM
Najeriya, ƙasa mafi yawan al'umma a Afirka na bikin murnar ranar dimokuraɗiyya domin tunawa da zaɓen 12 ga watan Yuni wanda ake ganin shi ne zaɓe mafi inganci da aka taɓa gudanarwa a ƙasar. https://www.bbc.com/hausa/live/cwynrv07m1xt?at_campaign=ws_whatsapp
👍 🇳🇬 ❤️ 👎 😂 🙏 😮 👏 😢 87

Comments