
BBC News Hausa
June 13, 2025 at 06:50 AM
Liverpool na duba yiwuwar ɗaukan ɗanwasan Napoli da Najeriya Victor Osimhen mai shekara 26 wanda ya shafe kakar da ta gabata yana taka leda a matsayin aro a Galatasaray.
https://www.bbc.com/hausa/articles/cdr587e5jjeo?at_campaign=ws_whatsapp
👍
❤️
🇳🇬
❤
👏
😢
😭
😮
☠️
🇳🇪
53