BBC News Hausa

BBC News Hausa

1.3M subscribers

Verified Channel
BBC News Hausa
BBC News Hausa
June 13, 2025 at 10:22 AM
Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce "Isra'ila ta shirya shan uƙuba" bayan hare-haren da ta ƙaddamar cikin dare kan cibiyoyin nukiliya na Iran da kuma kashe manyan jami'an sojinta. https://www.bbc.com/hausa/live/cwy684d517qt?at_campaign=ws_whatsapp
👍 🙏 🇳🇬 ❤️ 😢 🇵🇸 😮 🇮🇷 🇳🇪 🇸🇩 65

Comments