
BBC News Hausa
June 14, 2025 at 04:25 AM
Arsenal ta gabatar da tayin farko na fam miliyan 46.8, tare da yiwuwar ƙarin fam miliyan 8.5, ga Sporting kan ɗanwasan gaban Sweden Viktor Gyokeres, mai shekara 27.
https://www.bbc.com/hausa/articles/cj42r1y27r9o?at_campaign=ws_whatsapp
👍
❤️
🇵🇸
🐊
👏
😭
🤝
11