BBC News Hausa

BBC News Hausa

1.3M subscribers

Verified Channel
BBC News Hausa
BBC News Hausa
June 14, 2025 at 04:28 AM
A Jamhuriyar Nijar, ƙungiyar harkokin addinin Musulunci ta ƙasar (AIN), ta danganta yawan mace-macen aure da ƙasar ke fama da shi da wasu manyan abubuwa guda uku da suka haɗa da auren mace fiye da ɗaya, da wayar salula da kuma adashi. https://www.bbc.com/hausa/articles/c93lr4vpz03o?at_campaign=ws_whatsapp
👍 😂 😢 🙏 🇳🇪 🇳🇬 😮 ❤️ 😭 98

Comments