BBC News Hausa

BBC News Hausa

1.3M subscribers

Verified Channel
BBC News Hausa
BBC News Hausa
June 14, 2025 at 12:46 PM
A halin yanzu rikicin da ya ɓarke tsakanin Isra’ila da Iran ya takaita ne ga kasashen biyu. Majalisar Dinkin Duniya da sauran kasashe na ta kira kan cewa a yi taka-tsantsan. https://www.bbc.com/hausa/articles/c39xgyx7lleo?at_campaign=ws_whatsapp
🇳🇬 👍 ❤️ 🇮🇷 🇱🇧 🇸🇩 🐊 🇵🇸 😢 😭 28

Comments