✦✧ 𝐀𝐃 π—ͺπ—˜π—•πŸ― π€π‚π€πƒπ„πŒπ˜ ✧✦
✦✧ 𝐀𝐃 π—ͺπ—˜π—•πŸ― π€π‚π€πƒπ„πŒπ˜ ✧✦
June 13, 2025 at 01:18 AM
Menene NFT (Non Fungible Token)... Yau dai bari mu leka cikin NFT wato "Non Fungible Token". A cikin Crypto da Blockchain industry idan aka ce NFT ana nufin token din da baya rabuwa, token din da ba'a iya fasa shi, ko a iya raba shi gida biyu, a faskara shi ko a 'bangara shi. Yadda yake guda daya to haka zai cigaba da zama a matsayin abu daya babu wani irin sa. NFTs crypto tokens ne da ake iya ajiye video clip a cikin su, ko hoto, ko zane ko wata murya ko kuma wani Art work, kuma a dora shi akan blockchain domin a adana shi. NFTs ba'a iya exchanging dinsu da wani Crypto ya zama madadin su kai tsaye, sai dai ana iya biyan kudi a bayar dasu, kamar ka bayar da TON a baka NFT. Domin mu fahimci NFT sosai, zan bayar da misali da Fungible Tokens, idan aka ce Fungible Tokens sune irin su Bitcoin, Ethereum, BNB, CORE, Solana da sauran su, misali: ~ A yanzu Solana kwaya daya (full unit) yana kan farashin Dala 157, idan bani da kudin da zan sayi SOL guda daya zan iya sayan wani bangare nasa kamar 0.5 SOL, 0.02 S
Image from ✦✧ 𝐀𝐃 π—ͺπ—˜π—•πŸ― π€π‚π€πƒπ„πŒπ˜ ✧✦: Menene NFT (Non Fungible Token)...  Yau dai bari mu leka cikin NFT wat...

Comments