
β¦β§ ππ πͺπππ― πππππππ β§β¦
June 18, 2025 at 02:03 AM
TRADER
Abubuwa 10 daya kamata ka sani
A matsayina na Sabon TRADER inaso na koya PRICE ACTION ko SMC strategy menene zanfi maida hankali akai a wajan koyo??
Abubuwan da zakafi maida hankali ka tabbatarda ka fahimcesu kuma ka iya sune kamar haka
Gasunan ko wanne guda BIYAR-BIYAR
PRICE ACTION:
Ka tabbatarda Ka fahimci candlesticks tunda daga yanda yake fitowa da kullewa yanda,
1~Ka tabbatar ka fahimci reversal candles da Yanda suke aiki ba dole saika haddace sunayensu bar, amma lallai ka fahimci yanda suke aiki Tun daga kan singles masu Ιaddaya HAMMER, INVERTED HAMMER, HANGING MAN, SHOOTING STAR candlestick har zuwa masu uku uku MORNING STAR, EVENING STAR, THREE INSIDE UP, THREE BLACK CROWS, da sauransu
2~ka tabbatar da ka fahimci menene market Trend π π Ka fahimci yanda kasuwa take tafiya
TSAKANIN: UPTREND, DOWNTREND, CONSOLIDATION,
Ka tabbatar ka fahimta
3~ ka tabbatarda ka fahimci Yanda timeframe yake, yaya yake aiki, Ka fahimci bambanci tsakanin timeframe kamar 15M, 1H, 4H da daily domin sunada matuΖar muhimmanci wajen gano direction da entries.
4~ Ka tabbatarda ka fahimci Support and Resistance, domin sune tushe kafin ka iya gane chart patterns kamar triangle, wedge, da sauransu.
5~Ka tabbatarda kasan kai wani TRADER kakeso Ka zama
Tsakanin: SCALPING, DAY TRADING, SWING TRADING, KO POSITION TRADING.
Wannan sune mafi muhimmanci ka fahimta a matsayinka na meson koyon PRICE ACTION.
SMC:
1~ Ka tabbatarda Ka fara koyon basics akan candlesticks da sanin support and resistance KO yayane kasan wani abu, musamman reversal candles, zasu taimaka maka Sosai sosai,
2~ ka tabbatar da ka fahimci market structure da liquidity,
Market structure da liquidity a SMC STRATEGY indai Ka fahimci market structure da liquidity lallai ka fahimci SMC kaso me yawa
LIQUIDITY da kuma a ina da ina liquidity yake dame dame ake gane, RUN LIQUIDITY, SWEEP LIQUIDITY, INTERNAL AND EXTERNAL LIQUIDITY da sauransu
Market structure da liquidity sune 90% na SMC STRATEGY.
3~ Ka tabbatarda da Ka fahimci timeframe da yanda suke aiki sosai sosai ka maida hankali.Ka fahimci bambanci tsakanin timeframe kamar 15M, 1H, 4H da daily domin sunada matuΖar muhimmanci wajen gano direction da entries.
4~ ka tabbatar da cikin 7 institutional reference points Ka fahimci koda guda uku ne cikinsu akwai
POI= point of interest (PRICE OF INTEREST)
FVG= FAIR VALUE GAP β
OB= ORDER BLOCK β
MB= MITIGATION BLOCK
BB= BREAKER BLOCK
RB= REJECTION BLOCK
LIQUIDITY VOID
OLD HIGH AND OLD LOWS
Ka tabbatarda Ka fahimci wa'anda nayi marking Sosai sosai, ka fahimci VALID da INVALID (MITIGATED AND UNMITIGATED POI)
5~Ka tabbatarda Ka fahimci PD-ARRAYS (PREMIUM AND DISCOUNT ARRAYS)
Sannan kasan kai wani TRADER ne
SCALPER
DAY TRADER
SWING TRADER
HOLDER
Wannan sune a taΖaice
Ka tabbatarda kayi sharing bayan ka karanta saboda yan uwa su amfana
Dukme tambaya, mu haΙu a comment section π π π
βοΈβοΈIsmail IBN AbdullahβοΈβοΈ
β€οΈ
1