
PREMIUM TIMES HAUSA
June 14, 2025 at 11:09 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA
14 ga watan Yuni, 2025.
-----------------------------------
Rashin fahimta ce ta sa ni sukar Jonathan a lokacin mulkinsa a baya - Bello El-Rufa'i
https://snip.ng/yyICw
--------------
Majalisar dattawa ta yi dokoki 96 cikin shekaru 2 - Akpabio
https://snip.ng/gZdcR
---------------
Ƙungiyar ta'addanci ta Al-Qaeda ta ɗau alhakin kai hari a iyakar Najeriya da jamhuriyar Benin
https://snip.ng/sFawm
----------------
Sabuwar nau'in cutar Shan inna ta bullo a jihar Kano - UNICEF
https://snip.ng/pEegL
-----------------
Mummunar shawara ake ba wa Tinubu saboda bai san haƙiƙanin halin da 'yan Najeriya ke ciki ba — Bugaje
https://snip.ng/IYGFh
------------------
Trump ya nemi Iran ta amince da yarjejeniyar nukiliya a yayin da Iran ke iƙirarin sai Amurka da Isra’ila sun ɗanɗana kuɗarsu
https://snip.ng/MwEwG
-------------------
Daftarin dokoki 2,263 muka saurara, mun tabbatar da 186 a matsayin doka a cikin shekaru 2 – Tajuddeen Abbas
https://snip.ng/kFipD
--------------------
HARIN ISRA'ILA: Iran ta naɗa sabbin kwamandojin Soji
https://snip.ng/FXadn
------------------
Iran ta ce za ta maida kakkausar martani mai raɗaɗin gaske ga Israila
https://snip.ng/ECfJG
-------------------
Shugaba Tinubu ya karrama mamallakin jaridar PREMIUM TIMES da ƙarin wasu da lambar girmamawa ta ƙasa
https://snip.ng/saEm
--------------
RANAR DIMOKARADIYYA: Arewa a Komar Yan Ta'adda, Gaba Kura Baya Siyaki, Ahmed Ilallah
https://snip.ng/hEexQ
-------------
Ana zuzuta zaɓen 12 ga Yuni ne, amma ba zaɓen da ya saɓawa tsarin dimokuraɗiyya kamar sa a tarihin Najeriya - in ji Prof. Abba
https://snip.ng/Puwpe
-------------------------------------
Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru:
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL
----------------------------
INSTAGRAM:
https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv
----------------------------
TIKTOK:
https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1
----------------------------
X (TWITTER):
https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09
----------------------------
WHATSAPP CHANNEL:
https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
