PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 15, 2025 at 06:46 AM
EFCC ta kama wasu manyan jami’an banki 2 kan zargin damfara ta Dala miliyan 12 a Najeriya ------------ Mutane biyun da ake ƙara su ne manajin-darakta na da babban darakta na kula da ayyukann bankin SunTrust kan wasu zarge-zarge guda shida kan safarar haramtattun kuɗi da suka kai Dala miliyan 12. https://snip.ng/oAqBW
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: EFCC ta kama wasu manyan jami’an banki 2 kan zargin damfara ta Dala mi...

Comments