PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 15, 2025 at 11:44 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 15 ga watan Yuni, 2025. ----------------------------------- Ɓarayin waya, batagari da ƴan kwaya sun shiga uku a Kaduna, jami'ai sun damke sama da 182, ana kuma cigaba da kamu https://snip.ng/FjgJs ------------- Jami'ar Cité Universitaire de Paris dake Faransa ta karrama farfesa Gwarzo kan kawo cigaba a fannin ilimin a Afirka da duniya https://snip.ng/wNeua --------------- EFCC ta kama wasu manyan jami’an banki 2 kan zargin damfara ta Dala miliyan 12 a Najeriya https://snip.ng/oAqBW ----------------- Gwamnati za ta saka masu riƙe da mukaman siyasa 400 da aka naɗa cikin tsarin inshorar lafiya a Jigawa https://snip.ng/krvXu ---------------- SHAN INNA: UNICEF ta yaba da kokarin da gwamnatin Zamfara ta yi na kawar da cutar a jihar https://snip.ng/oUYIa ------------------ BORNO: An cafke wani ɗan China da wasu kan zargin taimaka wa Ƴan ta’adda https://snip.ng/cnsmE ------------------- Rashin fahimta ce ta sa ni sukar Jonathan a lokacin mulkinsa a baya - Bello El-Rufa'i https://snip.ng/yyICw -------------- Majalisar dattawa ta yi dokoki 96 cikin shekaru 2 - Akpabio https://snip.ng/gZdcR --------------- Ƙungiyar ta'addanci ta Al-Qaeda ta ɗau alhakin kai hari a iyakar Najeriya da jamhuriyar Benin https://snip.ng/sFawm ---------------- Sabuwar nau'in cutar Shan inna ta bullo a jihar Kano - UNICEF https://snip.ng/pEegL ----------------- Mummunar shawara ake ba wa Tinubu saboda bai san haƙiƙanin halin da 'yan Najeriya ke ciki ba — Bugaje https://snip.ng/IYGFh ------------------ Trump ya nemi Iran ta amince da yarjejeniyar nukiliya a yayin da Iran ke iƙirarin sai Amurka da Isra’ila sun ɗanɗana kuɗarsu https://snip.ng/MwEwG ------------------------------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL ---------------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv ---------------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ---------------------------- X (TWITTER):  https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 ---------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 15 ga watan Yuni, 2025. ------------------...

Comments