
PREMIUM TIMES HAUSA
June 16, 2025 at 11:11 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA
16 ga watan Yuni, 2025.
-----------------------------------
ZARGIN MAƘARƘASHIYA GA SHETTIMA: Yan APC a Arewa maso gabas sun shirya gangamin nuna goyon bayansu ga Shettima a 2027
https://snip.ng/ysOvi
---------------
Gwamnatin Gombe ta shiga alhini bayan wutar lantarki mai ƙarfi ta yi sanadin mutuwar mutane 5
https://snip.ng/tMgOu
---------------
Sarkin Zazzau, Bamalli, ya yi ƙarin haske kan rikicin masarautar da bita-da-ƙullin da ya sha
https://snip.ng/urqpJ
---------------
Yadda Mahara suka kashe mutum sama da 100 a jihar Benuwe
https://snip.ng/aakUb
----------------
Najeriya na dab da shiga komar Amurka kan haramcin ba da biza tare da wasu ƙasashe 24
https://snip.ng/KAhYi
----------------
KANO: NDLEA za ta hada kai da ƙungiyar 'yan dambe domin yaki da shan miyagun ƙwayoyi
https://snip.ng/RyMXt
-----------------
Ɓarayin waya, batagari da ƴan kwaya sun shiga uku a Kaduna, jami'ai sun damke sama da 182, ana kuma cigaba da kamu
https://snip.ng/FjgJs
-------------
Jami'ar Cité Universitaire de Paris dake Faransa ta karrama farfesa Gwarzo kan kawo cigaba a fannin ilimin a Afirka da duniya
https://snip.ng/wNeua
---------------
EFCC ta kama wasu manyan jami’an banki 2 kan zargin damfara ta Dala miliyan 12 a Najeriya
https://snip.ng/oAqBW
-----------------
Gwamnati za ta saka masu riƙe da mukaman siyasa 400 da aka naɗa cikin tsarin inshorar lafiya a Jigawa
https://snip.ng/krvXu
----------------
SHAN INNA: UNICEF ta yaba da kokarin da gwamnatin Zamfara ta yi na kawar da cutar a jihar
https://snip.ng/oUYIa
------------------
BORNO: An cafke wani ɗan China da wasu kan zargin taimaka wa Ƴan ta’adda
https://snip.ng/cnsmE
-------------------
Rashin fahimta ce ta sa ni sukar Jonathan a lokacin mulkinsa a baya - Bello El-Rufa'i
https://snip.ng/yyICw
--------------
Majalisar dattawa ta yi dokoki 96 cikin shekaru 2 - Akpabio
https://snip.ng/gZdcR
---------------
Ƙungiyar ta'addanci ta Al-Qaeda ta ɗau alhakin kai hari a iyakar Najeriya da jamhuriyar Benin
https://snip.ng/sFawm
----------------
Sabuwar nau'in cutar Shan inna ta bullo a jihar Kano - UNICEF
https://snip.ng/pEegL
-----------------
Mummunar shawara ake ba wa Tinubu saboda bai san haƙiƙanin halin da 'yan Najeriya ke ciki ba — Bugaje
https://snip.ng/IYGFh
------------------
Trump ya nemi Iran ta amince da yarjejeniyar nukiliya a yayin da Iran ke iƙirarin sai Amurka da Isra’ila sun ɗanɗana kuɗarsu
https://snip.ng/MwEwG
-------------------------------------
Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru:
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL
----------------------------
INSTAGRAM:
https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv
----------------------------
TIKTOK:
https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1
----------------------------
X (TWITTER):
https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09
----------------------------
WHATSAPP CHANNEL:
https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
