PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 17, 2025 at 05:42 AM
KISAN BINUWAI: Tinubu zai kai ziyara jihar, zai gana da masu ruwa da tsaki --------------- A shirye-shiryen ziyarar, tuni shugaba Tinubu ya aike da sakataren gwamnatin tarayya, babban sufeton ‘yan sanda, shugabannin hukumomin leken asiri, mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, da shugabannin kwamitocin tsaro na majalisar dattawa da na wakilai zuwa jihar Binuwai. https://snip.ng/Yllnt
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: KISAN BINUWAI: Tinubu zai kai ziyara jihar, zai gana da masu ruwa da t...

Comments