PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 17, 2025 at 11:23 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 17 ga watan Yuni, 2025. ----------------------------------- Tattalin arziƙin Najeriya na fuskanta barazana sakamakon yaƙin Isra'ila-Iran - CPPE https://snip.ng/siTUW --------------- Burin maharan da suka yi kisa a Binuwai shine su kawo tsaiko ga harkokin noma a bana - Gwamna Alia https://snip.ng/OGuJI --------------- KISAN BINUWAI: Sama da mutum 6,000 suka rasa matsugunansu a sanadiyar harin - NEMA https://snip.ng/DkOhx ----------------- Yadda wasu gaggan shugabannin ‘yan bindiga 8 sun miƙa wuya tare da sakin waɗanda suka yi garkuwa da su a jihar Katsina https://snip.ng/wNmEr ----------------- Kungiyar musulci ta Jama'atu (JNl) ta yi Allah-wadai da kisan mutum 100 da aka yi a Binuwai https://snip.ng/RHTaj ----------------- 'Ko a ba Shettima Takarar mataimakin shugaban kasa ko ta Bare' - Magoya banyan Shetima a taron APC a Gombe https://snip.ng/atOQI --------------- KISAN BINUWAI: Tinubu zai kai ziyara jihar, zai gana da masu ruwa da tsaki https://snip.ng/Yllnt --------------- Gombawa Tinubu za su yi ƙa'in da Na'In ba tare da wata tantama ba a 2027 - In ji gwamna Yahaya https://snip.ng/PmsKn ---------------- BIDIYO: 2027: Yadda Mustapha Salihu da Ganduje suka tsallake rijiya da baya a taron APC na yankin Arewa maso gabas. https://www.facebook.com/share/v/1GLNo2aMNM/ ---------------- ZARGIN MAƘARƘASHIYA GA SHETTIMA: Yan APC a Arewa maso gabas sun shirya gangamin nuna goyon bayansu ga Shettima a 2027 https://snip.ng/ysOvi --------------- Gwamnatin Gombe ta shiga alhini bayan wutar lantarki mai ƙarfi ta yi sanadin mutuwar mutane 5 https://snip.ng/tMgOu --------------- Sarkin Zazzau, Bamalli, ya yi ƙarin haske kan rikicin masarautar da bita-da-ƙullin da ya sha https://snip.ng/urqpJ ------------------------------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL ---------------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv ---------------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ---------------------------- X (TWITTER):  https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 ---------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 17 ga watan Yuni, 2025. ------------------...
👍 1

Comments