PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 17, 2025 at 05:35 PM
PREMIUM TIMES za ta gudanar da taron tattaunawa kan aikin yi a Najeriya a ranar Alhamis ------------ Wannan taro zai ƙunshi manyan jami’an gwamnati da masu ruwa da tsaki na kamfanoni masu zaman kansu da ƙwararru domin tattaunawa da samar da haɗin guiwa mai tasiri. https://snip.ng/xhPtt
Image from PREMIUM TIMES HAUSA: PREMIUM TIMES za ta gudanar da taron tattaunawa kan aikin yi a Najeriy...
👍 1

Comments