PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
June 17, 2025 at 06:11 PM
Duk da goyon bayan Tinubu, Ƴan APC a Arewa maso gabas sun shata layin nuna adawa da ya yunƙurin sutale Shettima a 2027 Jawabin shugaba Tinubu na ranar dimokuraɗiyyar a makon da ya gabata ya kunshi wasu muhimman abubuwa a yayin da barazanar rikincin cikin gida daga Arewa maso gabas ƙoƙarin ɓarkewa da shafe fatan tazarcen da shugaban ke yi bayan zafafan kalaman gwamnan Borno kan cin dunduniyar mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima. KO A INA GIZO KE SAƘAR, KU BIYU TA NAN 👇 Premium Times Hausa https://snip.ng/LHFWS

Comments