Bakandamiya Encyclopaedia
Bakandamiya Encyclopaedia
May 20, 2025 at 08:21 AM
A ciki da wajen mulki, Dr Jonathan ya samu lambobin yabo na gida da waje da dama, bisa la’akari da irin hidimar da yake yi ta musamman da kuma jajircewarsa wajen samar da zaman lafiya, dimokuradiyya da shugabanci na gari a nahiyar. Domin karanta cikakken tarihin Jonathan da gwagwarmayarsa, a taɓa link ɗin da ke ƙasa. 👇👇👇 https://bakandamiya.com/goodluck-jonathan/
Image from Bakandamiya Encyclopaedia: A ciki da wajen mulki, Dr Jonathan ya samu lambobin yabo na gida da wa...
👍 👏 8

Comments