
Bakandamiya Encyclopaedia
May 22, 2025 at 03:06 PM
*Shi dai wannan abu yana ɗauke da launuka daban-daban har kusan guda bakwai, mafi akasari yana bayyana ne lokacin da hadari ya taso, cikin ikon Allah da zarar bakan gizo ya bayyana, nan take za ka ga hadarin ya lafa ma'ana zai washe zuwa wani dan lokaci daga nan kuma sai ruwa ya kece.*
Karanta cikakken bayanin a nan
👇👇👇
https://bakandamiya.com/bakan-gizo/
👍
3