
Bakandamiya Encyclopaedia
May 22, 2025 at 03:06 PM
*Ka gina rijiya ka bar mutane suna amfani da ita kyauta, kyautatawa ne. Ba mutum bashi musamman idan yana cikin tsananin bukata, kyautatawa ne. Yin ire-iren waɗannan a al’umar Hausawa yana ƙara samar da zumunci tsakanin wanda ya yi da wanda aka yi wa.*
Karanta cikakken bayanin a nan
👇👇👇
https://bakandamiya.com/zumunci/
👍
2