
Bakandamiya Encyclopaedia
May 22, 2025 at 03:07 PM
*A zamantakewar Hausawa, maƙwabci kan yi iya ƙoƙarinsa na ganin ya inganta tarbiyyar 'ya'yan maƙwabtansa ta hanyar tsawata su idan sun yi abin da bai dace ba ko ma ya hukunta su idan sun yi wani babban laifin da ya saɓa wa al'ada.*
Karanta cikakken bayanin a nan
👇👇👇
https://bakandamiya.com/tarbiyya/
👍
3