Bakandamiya Encyclopaedia
Bakandamiya Encyclopaedia
May 25, 2025 at 07:24 AM
*SSID tana nufin "service set identifier," kuma ita ce kalmar fasaha da ake amfani da wajen bayyana sunan cibiyar sadarwar da masu amfani da hanyar sadarwa ta WLAN suke watsawa. SSIDs na ba masu amfani damar nemowa da jonawa zuwa ga hanyar sadarwa marar waya ta amfani da router.* Karanta cikakken bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/router/
👍 ❤️ 5

Comments