
Bakandamiya Encyclopaedia
June 3, 2025 at 07:25 AM
A tsakiyar U-235 ya ƙunshi 92 protons da 143 neutrons, wato (92 + 143 = 235). Lokacin da tsakiyar makamshin U-235 ya ɗauki neutron mai motsi ya rabu gida biyu (fissions), kuma ya fitar da wani makamashin a cikin nau'i na zafi, to ana watsar da neutron biyu ko uku.
Domin karanta cikakken bayanin a taɓa link ɗin da ke ƙasa.
👇👇👇
https://bakandamiya.com/uranium/

👍
2