Bakandamiya Encyclopaedia
Bakandamiya Encyclopaedia
June 17, 2025 at 03:55 PM
A shekarun da duniyar Islama ta riƙa bunƙasa da samun cigaba, cartographers daga cikin Larabawa sun yi amfani da rikitattun dabarun lissafi da ilmin taurari don taimaka musu wajen tantance hasashen taswira daban-daban. A shekarar 1154, masanin kimiyya kuma mai zana taswira, al-Idrisi  ya zana taswirar duniya wacce ta fi taswirar da Turawa ke zanawa. Taswirar Al-Idrisi ta ƙunshi wakilcin dukkan nahiyar Eurasia, gami da Scandinavia, yankin Larabawa, tsibirin Sri Lanka, da Tekun Black da Caspian. Karanta cikakken bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/taswira-map/
👍 2

Comments