Bakandamiya Encyclopaedia
Bakandamiya Encyclopaedia
June 17, 2025 at 03:55 PM
A mafi yawan lokuta, zubar jini kaɗan a farkon makonnin ciki ba matsala ba ne, musamman idan babu wasu alamomin rashin lafiya kamar ciwon ciki mai tsanani ko zazzaɓi. Sai dai kuma, zubar jini yana iya zama mai illa musamman idan ya zo da sauran matsaloli kamar jin ciwon mara mai tsanani, zazzaɓi, ko kasala sosai. Karanta cikakken bayanin a nan 👇👇👇 https://bakandamiya.com/zubar-jini-lokacin-juna-biyu/
👍 2

Comments