
Bakandamiya Encyclopaedia
June 17, 2025 at 03:55 PM
An noma kabeji a matsayin kayan lambu da tun zamanin tsohuwar ƙasar Girka, kimanin shekaru 2600 da suka gabata, kuma yana da dogon tarihin amfani da shi a matsayin magani. Akwai bayanai da yawa game da amfani da shi don dalilai daban-daban kamar riga-kafin buguwa, ciwon kai, ciwon ciki, har ma da cutar kansa. An daɗe ana amfani da ganyen kabeji a matsayin kayan girki, da kuma shafawa ga cutukan daji, har ma a zamanin yau, an gudanar da bincike a kansa a matsayin hanyar yin riga-kafi ko magance ciwon nono ga mata masu shayarwa.
Karanta cikakken bayanin a nan
👇👇👇
https://bakandamiya.com/kabeji-cabbage/
❤️
👍
2