
Bakandamiya Encyclopaedia
June 18, 2025 at 05:44 AM
Akwai nau'ikan yalo a sassa daban-daban na Afrika da sauran yankuna, daga cikin muhimman nau'ikan kuma wanda aka fi samu su ne masu launin fari da kore da kuma rawaya; kowane nau'i na musamman ne ta fuskar ɗanɗano da siffarsa.
Domin karanta cikakken bayanin a taɓa link ɗin da ke ƙasa
👇👇👇
https://bakandamiya.com/yalo/

👍
2