
Aminiya
June 13, 2025 at 03:31 PM
Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce har yanzu Najeriya ba ta kai matsayin cin ribar cikakkiyar dimokuraɗiyya ba, duk da cewa an dawo mulkin farar hula shekaru 26 da suka gabata.
Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/abin-da-muke-da-shi-a-najeriya-ba-cikakkiyar-dimokura%c9%97iyya-ba-ce-fayemi/