Aminiya
Aminiya
June 14, 2025 at 01:35 PM
*Mahara sun kashe mutum 26 a sabon hari a Binuwai* Aƙalla mutum 26 ne suka rasu sakamakon wasu sabbin hare-haren da aka kai wasu ƙauyuka a Jihar Binuwai.  Karin bayani: https://aminiya.ng/mahara-sun-kashe-mutum-26-a-sabon-hari-a-binuwai/
Image from Aminiya: *Mahara sun kashe mutum 26 a sabon hari a Binuwai*  Aƙalla mutum 26 ne...

Comments