Aminiya
Aminiya
June 14, 2025 at 08:09 PM
Dakarun Operation Haɗin Kai sun kama mutum biyar da ake zargin suna taimaka wa ’yan ta’adda da kayan aiki. Karin bayani: https://aminiya.ng/sojoji-sun-kama-%c9%97an-china-da-wasu-4-kan-zargin-safarar-makamai-a-borno-da-yobe/

Comments