Aminiya
Aminiya
June 15, 2025 at 07:26 AM
Shugaban Amurka Donald Trump ya umarci jami’an hukumar kula da shige-da-ficen-kasar da su dakatar da aikin samamen kama baƙin-haure ’yan ci-rani, a gonaki da otal-otal da ma gidajen sayar da abinci na fadin kasar. https://aminiya.ng/trump-ya-dakatar-da-kamen-ba%c6%99in-haure-a-wasu-wurare-na-amurka/

Comments