
Aminiya
June 15, 2025 at 10:33 AM
Trump ya gargaɗi Iran da cewa idan ta kuskura ta taɓa su ta kowacce siga za su yi amfani da dukkanin karfin sojinsu na Amurka wajen mayar da martani kuma ta hanyar da ba a taɓa gani ba.
Har wa yau ya musanta hannun Amurka a hare-haren Isra’ila na baya-bayan nan a Iran.

😂
1